Firaministan na India,Narendra Modi ya sauka a Abuja ranar Asabar


 Firaministan na Indiya, Narendra Modi ya sauka a Abuja ranar Asabar, kuma ya samu tarba ta musamman daga jami'an gwamnatin Najeriya da kuma  ƴan ƙasarsa mazauna Najeriya.


Mista Modi zai gana da Shugaba Tinubu a ranar Lahadi yayin ziyarar ta kwana guda.

Comments

Post a Comment